Shinkafa mai kala da miya

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Shinkafa mai kala da miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutun daya
  1. Shinkafa nama
  2. Kalan abinci
  3. Karas kaveji kayan miya maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan na wanke shinkafa nasa kalan abinci

  2. 2

    Nasa karas kabej koren wake Jan tattasai

  3. 3

    Na soya Man kyadana nasoya Mayan miya daman na tafasa nama na nasa magie na hada miyanah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes