Simple fried rice and

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

Ina son shinkafa shi yasa bana gajiya da dafata

Simple fried rice and

Ina son shinkafa shi yasa bana gajiya da dafata

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

away 1 mins
8 servings
  1. 10kofi shinkafa
  2. 4Kofi mai
  3. 20maggi
  4. 3Onga seasoning
  5. 2kori
  6. 1kofi karas
  7. 1Kofi peas
  8. 1kofi sweet corn
  9. 4albasa
  10. 10tumatur
  11. 10attaruhu
  12. Ruwa yadda zai ishe ki
  13. Gishiri kadan

Cooking Instructions

away 1 mins
  1. 1

    A wanke shinkafa a tsane ta a matsami har ta bushe,a dora Mai a wuta yayi zafi sannan a zuba shinkafar da Kori kadan,ayi ta soyawa har sai ta soyu,idan man yayi miki yawa ki rage shi.A gyara a albasa biyu da tumatur da attaruhu a wanke su a jajjaga, a dora a wuta,a saka mai da gishiri, Maggi,onga da Kori ayi ta soyawa har ta soyu.

  2. 2

    A wanke karas a yanka shi kanana,a gyara albasa,a wanke peas,a juye sweet corn a mazubi

  3. 3

    A dora ruwa a wuta Har ya tafasa,a zuba sauce,peas,sweet corn da ruwan zafi akan soyayyar shinkafa, a dora a wuta har ta dahu, Idan ruwan ya tsane a saka albasa da karas minti 3-5 har su turara,aci dadi lfy.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
M's Treat And Confectionery
on
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Read more

Comments

Similar Recipes