Tura

Kayan aiki

  1. 1simas (butter)
  2. 2 cupsflour
  3. 1 cupSugar
  4. 5eggs
  5. 2 tbspncocoa powder
  6. 1 tbspnmilk flavour
  7. 1 tspbaking powder
  8. 1 tspbaking soda
  9. 1 tspred food colour
  10. 1/4 tspsalt
  11. Oil1/4cup
  12. 1 tspvinegar
  13. Frosting
  14. 1 cupwhipping cream
  15. 1/2 cupcold milk
  16. 1 tspvanilla flavour
  17. Mint leaves (na'a na'a)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ah bowl nazuba butter na jujjuya kaman 5 min sainasa. Sugar naciga da mixing har yayi

  2. 2

    Nafasa kwai nazuba nacigaba da mixing NASA oil,vanilla flavour,vinegar,red colour na mixing harsuka hade jikinsu

  3. 3

    Ah wani bowl NASA fulawa,baking powder, baking soda,milk flavour, cocoa powder,gishiri

  4. 4

    Naringa zubawa akai kadan kadan har yaqare nacigava da mixing saida yahade jikinsa

  5. 5

    Nagasa a baking try

  6. 6

    Ah wani ruba nasa whipping cream,cold milk,flavour nasa mixer nai mixing

  7. 7

    Nashafa asaman cake nayaryada strawberry sauce

  8. 8

    Nai garnishing da na'a na'a

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes