Kayan aiki

  1. 3 cupsMadara
  2. 1 cupSuger
  3. Mai
  4. Ruwan zafi
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Hade sugar da Madara wuri guda. Sai a raba hadin madarar gida biyu.a sama dayan ruwan zafi sai a dauko dayan a hade wuri daya a motsa sosai

  2. 2

    Sai a mulmula Kamar kwallo

  3. 3

    A zuba mai cikin abin suya idan yayi zafi sai a soya at medium heat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
rannar
Sokoto
I'm Amina Aliyu dogondaji I love cooking and I like creating new dishes hmm making kwalama is what i like d most.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes