Brownie pizza

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Muna godiya ga cookpad muna godiya ga ayzah cuisine da kuma maryama su suka bada gudun mawa wajan ganin wanan brownie pizza ya kammala Allah yasaka da alheri..

Brownie pizza

Muna godiya ga cookpad muna godiya ga ayzah cuisine da kuma maryama su suka bada gudun mawa wajan ganin wanan brownie pizza ya kammala Allah yasaka da alheri..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2eggs
  2. 1/2 cupflour
  3. 1/3 cupcocoa powder
  4. 1/2 cupsugar
  5. 1/2 cupmelted butter
  6. 1/4 tspbaking powder
  7. 1 tspvanilla
  8. 1/2salt
  9. Topping
  10. Melted chocolate
  11. Coconut
  12. Robo
  13. Wafers
  14. Cornflakes
  15. Biscuit

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu zuba melted butter da sugar a roba mu juyasu na yan mintuna

  2. 2

    Sai musa kwai musa flavour mu juya

  3. 3

    Sai mu zuba flour, cocoa powder, salt, baking powder sanan mu juya sosai harya hade sanan mu shafa butter a pan mu barbada flour kadan sai muzuba kwabin mu a ciki

  4. 4

    Zamu kunna oven yadanyi dumi kadan sanan mu saka pan dinmu a ciki mu rufe mu barshi na tsawon mintuna idan muka tsira toothpick mukaga yafito bai kama komai a jikinshiba toh yayi sai mu sauke mu barshi yasha iska sai muyi mashi kwalliya yanda mukeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai (2)

Similar Recipes