Ingredients

  1. beef
  2. green nd red bell ppe
  3. onion
  4. garlic
  5. ginger
  6. corn flour
  7. curry
  8. scotch bonet
  9. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka namanki kana na ki dora a wuta kisa maggi da albasa kibarshi ya dahu seki sauke

  2. 2

    Ki gyara kayan miyan ki yanka su ki daka garlic da ginger

  3. 3

    Seki dora pan mai da albasa infara soyuwa ki zuba kayan miyan kidan juya kamar minti 5 seki kawo naman ki zuba kisa maggi da garlic da ginger da curry din

  4. 4

    Ki kara ruwa half cup ki bari ya tafasa seki dama corn flour kizuba ki juya zakiga miyanki tayi kauri seki sauke

  5. 5

    Zaki iya ci da white rice da spag

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Similar Recipes