Ingredients

  1. eggs
  2. tarugu da albasa
  3. spinach
  4. garlic
  5. thyme
  6. seasoning
  7. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki grating na tarugu dinki ita kuma albasa ki yanka ki yanka allayahu ki wanke

  2. 2

    Kidora pan kisa mai kizuba albasan yana fara soyuwa seki zuba tarugu da maggi da thyme da garlic kita juyawa seki zuba allayahu ki juya ki rufe bayan 3 mins seki bude

  3. 3

    Ki fasa egg ki kada ki.juye akai kita juyawa har yayi dai dai

  4. 4

    Serve with yam ko rice ko spag ko cus cus

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Similar Recipes

More Recommended Recipes