Cooking Instructions
- 1
Ki jajjaga kayan miyanki Ki dora mai a wuta.... Idan yayi xafi saiki zuba kayan miyanki Ki soya
- 2
Saiki tsaida ruwan girki Kisa kayan Dandano Ki rufe tukunyar kibarshi ya tafasa
- 3
Idan yatafasa saiki zuba macaroni Ki barshi ya dahu
- 4
Kiyanka cucumber Kici dashi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6544790
Comments