Local spaghetti jollof with Locust beans

Zara Suleiman❤️
Zara Suleiman❤️ @cook_15246317
Kano

How I made my spaghetti jollof with Locust beans

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1 packspaghetti
  2. 4locust beans depends da girman shi
  3. Attaruhu
  4. Albasa mai lawashi
  5. Spices
  6. Salt for taste
  7. Dry or fresh fish
  8. Palm oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga attaruhu da albasa sai ki hada da daddawa sai ki zuba a pot ki soya shi sama sama sai ki samu dry fish din ki ki wanke da ruwan zafi ki hada.

  2. 2

    Ki zuba spices da curry, salt and maggi then ki zuba ruwa ki barshi ya tafasa sosai kafin kisa taliyan sbd daddawan.

  3. 3

    Idan ya tafasa sai ki raba taliyan yadda kike so or ki saka shi da tsayin sa idan kina so ki juya shi yadda zai rabe kar ya hade. Idan yayi laushi sai ki zuba lawashin da kika yanka yayi kaman 3 mins sai ki sauke kar ki bari ruwan ya qone gaba daya.

  4. 4

    Enjoy....

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Marve Nwoye
Marve Nwoye @Marvee228
Please can you translate to English

Written by

Zara Suleiman❤️
Zara Suleiman❤️ @cook_15246317
on
Kano
For The Love Of Food, Cooking Is My Favorite😍💓
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes