Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki fereye doyar ki ki yankata shape din da kikeso saiki wanke ta ki saka cikin quallender saiki daura manki a wuta in yayi zafi saiki zuba gishiri kadan ki jujjuya saiki zubata aman tana soyuwa kina juyata harta soyu gaba daya saiki kwashe.
- 2
Zaki jajjaga attaruhu da albasan ki daura mai a tukunya in yayi zafi ki juye attaruhu da albasan nan kina juyawa a hankali harya fara hade jikin sa saiki zuba maggi kadan kici gaba da juyawa saiki rage wutar ki rufe ta saiki fasa kwan ki a wani kwanon ki zuba dakakkiyar albasa ki saka maggi kadan da dan kayan kamshi ki kada saiki juye kan miyar nan taki takan wuta ki maida murfin ki rufe tsahon 3 to 5minutes saiki bude ki dinga juyawa a hankali harta hade jikinta shikenan kin gama.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried Yam and egg sauce Fried Yam and egg sauce
My fav breakfast. Easy and delicious#1stoctrush Mufeadah Sambo
More Recipes
Comments