Supergetti wit chips and egg

salma bako
salma bako @cook_16353430
Josplateu
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Supergetti
  2. Egg
  3. Oil
  4. Fish
  5. Maggi
  6. Salt
  7. Onion
  8. Tattasai
  9. Kurry
  10. Onga
  11. Chicken
  12. Fish

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakijajjaga su tattasa da Albasa saikisa tukunyanki awuta kizuba mai inyayi zafi kidakko kayan dakikayi greatin kizuba aman inyasoyo kisa magi gishiri curry onga saikizubaruwa Dan daidai inyatafasa saiki zuba taliyanki harsaitadaho kisauke kifere dankali ki kimai yankan chips kisamai awutayayi zafi kiwanke dankalin saikidan zuba salt kadan kidinga soyawa harkigama saikisauke kifasa kwai kisa Maggi salt Albasa saikisoyayashi kibarbazashi inyasoyu kisauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma bako
salma bako @cook_16353430
on
Josplateu

Comments

Similar Recipes