Ingredients

1 serving
  1. 1Garin kwaki kofi
  2. 1Attarugu da albasa
  3. Man gyada
  4. 2Maggi
  5. Ruwan dumi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami kwano ki zuba garin kwaki ki xuba masa ruwan dumi daidai da yawan garin ki barshi minti daya zakiga ya kumbura yayi laushi.

  2. 2

    Seki zuba attarugu albasa da maggi, ki caccakudashi ko ina yayi daidai, seki diba kadan ki mulmula seki sa tsakiyar hannunki ki fada shi hqr se ya qare

  3. 3

    Seki dora mai a wuta in yayi zafi seki soya wainan, kqrki cika wuta ya qone, in yayi golden brown to yayi se ki kwashe

  4. 4

    Zaki iya yi da safe ku sha da tea.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Agmohd008.
Mrs Agmohd008. @khadnana012
on
Kano State

Similar Recipes

More Recommended Recipes