Faten tsaki

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsaki
  2. Kayan miyan
  3. Dafaffafen nama
  4. Sinadarin kamshi
  5. Dandano
  6. Gyada
  7. Manja
  8. Yakuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki daura tunkunya bisa Wuta, saiki soya Manja da albasa bayan kin soya saiki zuba jajjagen kayan miya ki soya idan ya soyo sai ki tsaida ruwa kisa Gyada, dandano, sinadarin kamshi saiki rufe

  2. 2

    Bayan ya tafasa saiki dauko namarki ki zuba da ganyen yakuwa bayan ki wanke shi tass sai ki barshi yayi kamar mintuna biyar

  3. 3

    Sai ki dauko tsakin ki wanda kin gyarashi kin wanke saiki zuba.(Amma kar a cika wuta dayawa)

  4. 4

    Saiki duba Bayan mintuna goma idan ya dahu sai a sauke

  5. 5

    Aci Lfy😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maya's_cuisine
maya's_cuisine @cook_14385342
rannar
Nasarawa

sharhai

Similar Recipes