Faten tsaki

Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
Kaduna

Faten tsaki na daya daga cikin abincin yan arewa mafi saukin yi,ina son faten musanman da kakidi( man da aka soya nama)

Faten tsaki

Faten tsaki na daya daga cikin abincin yan arewa mafi saukin yi,ina son faten musanman da kakidi( man da aka soya nama)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sa ruwa a tukunya ki sa a Kan wuta

  2. 2

    Sai ki zuba jajagegen kayan miyan ki, ki sa sinadarin dandano da gishirinki

  3. 3

    Ki barsu su dahu, sai ki dako tsakinki ki wanke shi dakyau ki rige, sai ki zuba a ruwan kayan miyan ki da ke tafasa.

  4. 4

    Ki daka gyadar ki,ki zuba ciki, ki dinga motsawa a kai a kai,har sai ya day,sai ki zuba man jan ki.

  5. 5

    Ki tsige yakuwarki ki yanka ki wanke sai ki zuba a ciki ki motsa, in ta dahu sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
rannar
Kaduna
A microbiologist and a teacher. I love trying new recipes
Kara karantawa

Similar Recipes