Soyayyen Kwai

ummaty001
ummaty001 @cook_18509478

Gaskiya ya hadu.

Soyayyen Kwai

Gaskiya ya hadu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga Kayan danake bukata nafasa na hada shi sai na kada shi kwai.

  2. 2

    Inka samu roba sai ka fasa kwai kayan ka albasa da attarugu sai kasa maggi sai ka kada shi da kyau.

  3. 3

    Ga nan kuma nagama na cire shi nasa a ma Zubi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummaty001
ummaty001 @cook_18509478
rannar

sharhai

Similar Recipes