Teriyaki rice

Aysharh
Aysharh @Aysharh

Nayi murnan koyan wannan girkin saboda akwai banbanci da fried rice da muka iya...Thank you for organizing the cookout and introducing cookpad to us we’re learning alot from it#Kaduna2807

Teriyaki rice

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Nayi murnan koyan wannan girkin saboda akwai banbanci da fried rice da muka iya...Thank you for organizing the cookout and introducing cookpad to us we’re learning alot from it#Kaduna2807

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmati rice cup daya
  2. Carrot guda daya akayi dicing
  3. Green beans guda 4 akayi dicing
  4. 1Sliced onion guda
  5. 5Abin dandano guda
  6. Spices teaspoon daya
  7. 1/4 cupMangyada
  8. Teriyaki sauce 1 tablespoon
  9. Naman kaza nayi using saboda ba kowa keh son sausage ba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada kayan aiki wuri daya

  2. 2

    Sai a wanke tukunya a zuba ruwa idan ya tausa sai a zuba rice din ayi parboiling a tsane a kwando

  3. 3

    A cikin non stick a zuba mangyada idan yayi zafi sai a zuba albasa a soya sama sama

  4. 4

    Sannan a zuba kazan da aka yanka shima a dan soya shi

  5. 5

    Sai a zuba carrot da green beans din a dan soya su

  6. 6

    Sai a zuba spices din

  7. 7

    Sai a zuba shinkafan a saka kayan dandano,sai a zuba teriyaki sauce din a juya shi sai a barshi a wuta yayi 5mins

  8. 8

    Sai a sauke shi a wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes