Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 3Plantain
  2. Gishiri
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishir
  6. Tandoori masala

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere plantain dinki ki yankata saikisa gishiri ki juyasu

  2. 2

    Saiki Dora mai idan yayi zafi ki soya sai tayi ja saiki kwashe

  3. 3

    Ki yanka albasa kisa maggi kisa tandoori masala ki soya kisa a gefen plantain dinki asha da tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha sanusi
Aysha sanusi @cook_17690467
rannar
kano state
Food is life...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes