Miyar gyada da egushi

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

wannan miya ba tuwo kadai ba har burudi Zak iya.ce dashi

Miyar gyada da egushi

wannan miya ba tuwo kadai ba har burudi Zak iya.ce dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyada
  2. Egushi
  3. Alayyahu
  4. Kayan miya
  5. Dandano
  6. Gushiri
  7. Maja
  8. Bushshen kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya kayan miyanki da albasa sai kisa dandano da gishiri sai kisa egushi da gyada

  2. 2

    Ki motsa sosai sai ki Kara ruwa kadan Idan ya dahu saikisa kifinki da alayyahu kirufe yadan dahu na mintuna kadan saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes