Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Salak
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Kokumba
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa gyara wake a zuba a tukunya tare da ruwa sai a dora kan wuta abarshi sai ya kusan dahuwa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan waken a barsu su dahu har sai ruwan ya kone sannan a sauke

  2. 2

    A wanke salak tumatur albasa kokumba sannan a yanka yadda akeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes