Hadin salak

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salak
  2. Tumatur
  3. Kokumba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke salak da gishiri a yanka yadda akeso sai a aje agefe

  2. 2

    A wanke tumatur kokumba a yanka yadda akeso sai a dauko salak din a jera su tumatur din a kai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima sagir
fatima sagir @cook_16702655
rannar

sharhai

Similar Recipes