Dafadukan shinkafa da hadin kayan lanbu

Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a cikin tukunya idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi gishiri curry a agauraya sai a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan tukunyar a rufe ba barta ta dahu sannan a sauke
- 2
Awanke karas kabeji kokumba a yayyanka su sai a hada su a roba a zuba man salak akai a gauraya
- 3
A dafa kwai a bare a aje agefe
- 4
A danyi jajjagen kayan miya kadan sai a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry ya yanka dafaffan kwai a saka a gauraya sai a sauke.zaa sami faranti a zuba shinkafar sai a zuba hadin kabeji sannan a zuba jajjagen a sama sai a jera yankakken kokumba agefe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Hadin salak
Hadin salak Nada dadi dakuma amfani ga lafiyar Dan Adam.....yakan bada gudummawa wajen cin abinci kmrsu garau garau da farar shinkafa dadai sauran su...... Rushaf_tasty_bites -
-
-
Dafadukan Shinkafa da salak
Shinkafa abincine mai dadi mai farin jini a gurin al'umma uwar gida gwada girka dafadukan shinkafa dan tabbatar da zancena. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
Soyayyar shinkafa da soyayyen naman kaza mai da hadin kosilo
Abincine mai dadi da dandano ga kayatarwa a ido Umma Sisinmama -
Hadin shinkafa mai karas
#sahurcontest #sahurrecipecontestabinchin sahur me dadi, ina kasancewa cikin farin ciki yayin dana ke wannan girkin domin yan gida da kawaye na suna matukar san shi😍 Ayshas Treats -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
#cookpadlogong2# shinkafa abinci ce mai farin jini musamman in an mata dabaru wajen dafata zata zama mai dadi da dandano uwar gida daure ki gwada shinkafa da miyar kayan lambu domin zaki gasgata zancena. Umma Sisinmama -
-
-
Dafadukan shinkafa da wake da kifi
#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so Hannatu Nura Gwadabe
More Recipes
sharhai