Alale

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

Komai da aka sarrafa da wake burgeni yake.....

Alale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Komai da aka sarrafa da wake burgeni yake.....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Wake
  2. Attarhu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Nama
  6. Kifi
  7. Man gyada
  8. Man ja
  9. Maggi
  10. Curry da saura kayan dandano
  11. Allaiyahu

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki surfa wakenki ki wanke ki xuba tattasai, attarhu da albasa ki bayar a nika miki,idan an kawo ki zuba masa nama dafaffe,da kifi,ki xuba allaiyahu,kisa man gyada,maggi,curry sai ki kara ruwa sai ki rika xuba manja a leda

  2. 2

    Kina xuba kullin ki kulla ki dafa ki barsa ya nuna sosai...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes