Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30-35mintuna
5 yawan abinchi
  1. Flour Kofi uku
  2. 1Butter
  3. Sukari Kofi daya
  4. 1 TBSBaking powder
  5. 6Kwai
  6. Vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

30-35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba sugar da butter kiyi mixing dinsu saikisa kwai

  2. 2

    Saiki zuba vanilla flavour saikisa flour da baking powder ki juyasu su hade jikinsu

  3. 3

    Saikisa a baking paper ki gasa done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
samira
samira @cook_19485751
rannar

sharhai

Similar Recipes