Pancake

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Yarana basu gajiya da pancake suna son shi sosai

Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yarana basu gajiya da pancake suna son shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 15mintuna
4 yawan abinchi
  1. Flour kopi Biyu
  2. Kwai daya
  3. Madara kopi daya
  4. Butter cokali uku
  5. Mangyada cokali biyar
  6. Flavor teaspoon
  7. Baqar hoda cokali biyu
  8. Sugar rabin kopi

Umarnin dafa abinci

Minti 15mintuna
  1. 1

    Da farko na tankade flour, da sugar da bakar hoda da dan gishiri a kwano daya.A daya kwanon kuma na zuba ruwan madara, da narkakken bota da mangyada da kwai da flavour na gauraya sosai ya hadu sai na dauko hadin flour ina zubawa ina motsa shi har ya hade

  2. 2

    Na daura tukunyan suya a wuta bayan yayi zafi na zuba a ciki yayi qulali alamun ya farayi sai a juya daya gefen gashi nan ya gasu, Za,a iya ci da zuma ko syrup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes