Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Chicken
  2. Onion paper
  3. Groundnut oil
  4. Maggi, tym, curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yanda za kiyi paper chicken first Zaki daura tukunyan a akan huta da ruwan kadan Sai ki zuba Kazan aciki kisa maggi kaman guda goma fa Sai ke zuba tym dinki tea spoon da curry ke yanka albasa ke rufe tukunyan

  2. 2

    Idan yayi kaman 20 mint Sai ke sauke ke tsami ruwan nama a Dan kwando Sai ke jajaga paper dinke da albasa dan daidai

  3. 3

    Sai ke daura tukunyan man gyada groundnut kenan Sai ke dauko nama da kika tsami ke zuba a ciki kinayi kina juyawa dai har ya Dan yi kala kala Sai ke tsami Shi a kwando

  4. 4

    Daga Nan Sai ke rage man gyadan ke bar Dan ka Dan ciki tukunyan fraying pan kenan Sai ke dauko jajagi ke na kayan Miya ke zuba Sai ke zuba Maggi da tym aciki da curry kina yi kina juyawa har ya suyu Sai ke dauko Kazan da kika tsami ke zuba aciki kina juyawa Sai ke yanka albasa idan kina juyawa still har kaman. 4 mint Sai juye shi a Kula Koh kwano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Muhammed
Aisha Muhammed @cook_18333136
rannar

sharhai

Similar Recipes