Hanjin ligidi me kwakwa

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

Lkc Damuke Yara Ina masifar son hanjin ligidi duk sanda xani islamiyya se ansaimin inba Hakaba Baxaniba shiyasa naxaba nasarrafasa da kwakwa dannakarajin dadinsa Inasha kawai natuno da yarinta kai yarinta me dadi🤗👭💃💃 #Alawa

Hanjin ligidi me kwakwa

Lkc Damuke Yara Ina masifar son hanjin ligidi duk sanda xani islamiyya se ansaimin inba Hakaba Baxaniba shiyasa naxaba nasarrafasa da kwakwa dannakarajin dadinsa Inasha kawai natuno da yarinta kai yarinta me dadi🤗👭💃💃 #Alawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar Kofi Daya
  2. Kwakwa
  3. Lemon tsami
  4. ChokaliKala yello Rabin
  5. Tsamiya
  6. 2Jarida kwaya
  7. 1/4 cupZuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Y

  2. 2

    Ga abubuwan Dana lisaafo nan

  3. 3

    Zaki Zuba sugar da Zuma a tukunya seki Dan tarfa yan Ruwa kadan aciki ruwan befi chokali 4 ba seki Dora atukumya Kibarsa ya fara dahuwa

  4. 4

    Seki Dorasa a Kan wuta kadan yanda xedahu ahankali Dan kar ya kone kinsan sugar inya kone daci yakeyi, Dakinga yafara tafasa seki Matsa lemom tsami rabi kikawo Kwakwar kisaka akai ki motsashi seki barsa yayi dahuwar karshe

  5. 5

    Yana dahuwa seki sauke kixuba Kala yello ki maxa ki motsa Dan sugarne karya bushe a tukunyar ki Zuba Ruwan tsamiyar da kk tace kisaka ⅓ cup na Ruwan tsamiyar

  6. 6

    Seki Nada Jaridarki ki kamar haka kishafa xuma kadan abakin danya like

  7. 7

    Seki Zuba hanjin ligidinki aciki kicoka tsinken tsire akai seki sakashi a Kan kasa kibarsa yabushe na minti 10 kacal daya Bushe seki warware ba wahala sam Danbe kamawa ajikin sbd dankonsa da dadinsa

  8. 8

    Ga sakamon nan Wlh dadinsa baki baxe iya fadaba 😁😁😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Heelert's Kitchen
Heelert's Kitchen @heelert
Assalama alaikum pls zanyi sharing recipes dinkin a group dina na Facebook da whatapps

Similar Recipes