Tsami gaye

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

#ALAWA inason alawan nan saboda dan tsami tsamin ta,na tuna ta muna yara tana da farin jini sosai

Tsami gaye

#ALAWA inason alawan nan saboda dan tsami tsamin ta,na tuna ta muna yara tana da farin jini sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin kuka (kwalaba)kofi biyu da rabi
  2. Sikari rabin kofi
  3. Ruwa rabin kofi
  4. Kala 1/4 karamin chokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gyara garin kwalaban ki ki cire zare zaren da bawon sai ki tankade,ki samu tukunya ki zuba sikari da ruwa ki dora akan wuta.

  2. 2

    Idan sikarin ya narke ya dan tafaso kadan sai ki zuba kala ki juya,sai ki kawo garin kwalaban kina zubawa kadan kadan kina tukawa har ya hade sai ki samu tire ki juye shi akai ki dan fadada shi sai ki barshi ya dan sha iska kadan sai ki yanka shi duk shape din da kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai (4)

Habibah Ahmad Garba
Habibah Ahmad Garba @cook_36552137
Toh Kamar Yaya zaa dafa sugur
Zaa dafa shi Kamar yadda ake alawar Madara ko dahuwa irin na Aya me sugar

Similar Recipes