#Kunnan ligidi

Gumel
Gumel @Gumel3905

Kunnan ligidi alawace mai dinbin tarihi gashi zaka iya sarrafawa da Kudi kadan bata bukatar jari mai yawa 😀

#Kunnan ligidi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kunnan ligidi alawace mai dinbin tarihi gashi zaka iya sarrafawa da Kudi kadan bata bukatar jari mai yawa 😀

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba sukari a tukunya asa ruwa daidai misali yadanganta da yawan sukari se a dora a wuta

  2. 2

    A dafa se ya fara dahuwa se asa lemon tsami ayi ta juyawa saboda kar ya zube

  3. 3

    Idan yayi kauri se a sauke abarshi ya sha iska se a dauko takarda da tsinken da aka tanana idan an zuba a tsakiyar takardar se asa tsinken se asa wata takardar a rufe

  4. 4

    Idan za asha se a tsoma acikin ruwa se acire takardar 😀 sawa a ruwan dabara ce ta fitar da takardar cikin sauki

  5. 5

    A sha dadi banda Santi 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes