Cake din kofi

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Wannan cake din Aisha Adamawa daya daga cikin shugabanni cook pad 6angaren Arewacin Nigeria ce tabani sirrin amfani da 6awon lemon shami acikin cake da cookies, godiya mai tarin yawa, Allah ya qara basira amin.

Cake din kofi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan cake din Aisha Adamawa daya daga cikin shugabanni cook pad 6angaren Arewacin Nigeria ce tabani sirrin amfani da 6awon lemon shami acikin cake da cookies, godiya mai tarin yawa, Allah ya qara basira amin.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Kofi na cake flour
  2. 1simas
  3. 6kwai
  4. 1 TBSvannila essence
  5. 1Kofi na sukari
  6. 2 TBSlemon zest
  7. 1 tspbaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada sukari da butter a bugasu sai sun hade sosai, sai a tankade flour a hada da baking powder.

  2. 2

    A zuba vanilla da kwai ana bugawa a hankali har sai kwan ya shige, sai a zuba lemon zest din, sai kuma adinga zuba cake flour da aka hada da baking powder har sai shige gaba daya. Daganan sai a zuba a inda za'a gasa asa a oven din da yayi zafi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes