Meat pie gasasshe

Hajis Idreex @cook_16707089
Akwai dadi wannan gasasshen meat pie #MLD yarana Sunji dadinshi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ahada fulawa da baking powder da kishiri da bota sai a kwaba da ruwm sanyi sai a ijjeshi na dan lokaci
- 2
Sai asamu kasko a dansa mai sai azuba yankakken albasa inya dansoyu sai asa wannnan nikkken nama da dandano da dankali wanda aka yanka kananan arife abarshi ya nuna sai a sauke
- 3
Sai a dakko wannan fulawa aringa murzawa anasa naman a tskiya sai manne da meat pie shaper sai kunnan abun gashi yadanyi dumi sai ajera meat pie din a farantin gashi adan sahfa mai kwai da buruishi a gasa harya gasu
- 4
Zaa iyaci da lemo mai sanyi ko shayi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10583435








sharhai