Soyayyen alale da kwai

hafsat liman
hafsat liman @kakarose

Yanada dadi sosai

Soyayyen alale da kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
  1. Wake
  2. Sinadaran dandano
  3. Mai
  4. Kwai
  5. Albasa da attarugu

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Yadda de akeyin alale normal..saide shi wannan bazaki sa masa mai dayawa ba,Dan kadan

  2. 2

    Idan alalenki ya nuna saiki yayyanka ki fasa kwai kina tsumawa aciki kina soyawa

  3. 3

    Zaki iyaci da yaji.ko sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat liman
hafsat liman @kakarose
rannar

sharhai

Similar Recipes