Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsSemovita
  2. Yeast 1½teaspoon
  3. Gishiri
  4. Sugar 3tablespoon
  5. Baking powder ½teaspoon
  6. 1 cupFulawa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara hada semovita dinki da sugar yeast gishiri baking powder fulawa kisaka ruwa ki kwaba sai kibarshi cikin rana ko wuri mai zafi yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai ki fara soyawa

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes