Kayan aiki

  1. 2Semovita kofi
  2. 1 tbsYis
  3. 1 tbsSugar
  4. 1 tspGishiri
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami roba ki zuba semi dinki a ciki, ki saka yis, sugar da gishiri, sai ki juya.

  2. 2

    Ki zuba ruwa ki kwaba masar ki da kauri, sai ki rufe ki aje aguri mai dumi ta tashi.

  3. 3

    Idan ta tashi, sai ki yanka albasa aciki,ki Kara ruwa dai dai kullun masa, sai ki soya a tanda.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes