Abincin gargajiya

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Masa (winar shinkafa)

Abincin gargajiya

sharhuna da aka bayar 2

Masa (winar shinkafa)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Dafaffiyar farar shinkafa
  3. Yoghurt
  4. Sugar
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Yeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke farar shinkafa ki jika ta, sai ki tsane ta, ki dafa farar shinkafa cikin hannu ki zuba sai ki kai markade

  2. 2

    Idan aka kawo miki daga markade, zaki saka yeast da yoghurt ki jujjuya ki saka a waje mai dumi, idan ya tashi sai kisa sugar, da dan gishiri ki jujjuya

  3. 3

    Sai ki soya a kasko, kona gargajiya kona zamani

  4. 4

    Gana gargajiya

  5. 5

    Idan ta gasu sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes