Zobo mai Apple

Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu tafasa zobonmu ne tareda bawon abarbanmu
- 2
Idan yatafasa saimu tace da rariya acikin wani kwano
- 3
Saimu markada abarbanmu da apple dinmu guri daya muntace muzuba ruwan acikin tacaccen zobonmu
- 4
Saimu zuba filebo,sugar dinmu daidai son zakinmu mujuya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Zobo mai karas da kokumber
#zobocontest, ana taimaka wa hanta.Yana rage radadin ciwon ciki da mara na mace mai al’ada idan an hada shi da garin citta.Yana kara nauyi (weight).Yana taimaka wa mai hawan jini.Yana hana kumburin jiki ko na cikin jiki.Yana taimakawa wajen narkar da abinci.Farin zobo yana taimaka wa mai tsohon ciki idan ta jika shi tana sha.Masana sun ce zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko da hawan jini cikin gaggawa saboda ya kan bude hanyoyin jini ne ta yadda jinin zai rinka gudanawa yadda ake bukatar sa. Ana jika zobo ne ka da a saka suga a rinka shan sa kamar ruwa.Wani masani a fannin karatu na alfanun da ke cikin kayan abinci, Dakta Ochuko Erukainure ya bayyana cewa yawaita shan zobo na taimaka wa wajen rage illar hawan jini a jikin dan’adam a sakamakon sinadaran da ke cikinsa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Zobo mai cucumber
Wannan hadin yanada dadi sosai ki gwada zakiji dadinsa #zobocontest Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Zobo mai na'a na'a
Ina matukar kaunar na'a na'a shiyasa bana rabuwa da ita a shayi ko a xobo Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Zobo mai kayan hadi
A gaskiya ina son zobo musamma indan yaji kayan kamshi ko yayi sanyi sosai gashi yana kara lfy sosai..#zobocontest.Shamsiya sani
-
Fruity Zobo
Abinda yasa yazama na musamman saboda kayan itatuwa da akasa sai yabamu qamshi na musamman, na hadawa baqina sunji dadi. sadywise kitchen -
-
-
Hadadden zobo😘😘
#zobocontest , Binciken ya nuna cewa ganyen Zobo ya kunshi sinadarin citric acid, Malevich acid da kuma tartaric acid wadanda ke taimakawa wajen Rigakafin Cututtukan suga da hawan jini.Da yake karin haske game da binciken, Dakta Ochuko ya ce yana da muhimmanci a rika shan ruwa Zobo a duk lokacin da aka kammala cin abinci ba tare da sanya masa sikari ba don ganin ba a gurbata sinadiran da ke cikinsa.Ya ce bin wannan tsari na shan Zobo yana taimaka wa wajen rage kiba, sanyi da. Wasu Cututtuka. Sai dai kuma kwararren ya yi gargadin cewa shan Zobo ga mai juna biyu(Ciki) yana da hadari saboda yana iya zubar da jikin .Ya ci gaba da cewa zobon zai iya haifar da zazzabin da jan ido ga mai juna biyu amma ya nuna cewa duk da yake babu wata shaida kan ill ar shan Zobo ga mai shayarwa, ya ba bada shawarar kaurace masa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Zobo mai kaninfari da minannas
#zobocontest, kaninfari da minannas sunada matukar amfani a jikin dan Adam, shi yasa nayi amfani dasu.... Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Zobo
Ina son Zobo saboda amfaninshi ga jikin dan Adam sannan in hadashi ne da kayan lambu da sauran tsirrai don ya bada kamshi mai dadi. Kadan daga cikin amfanin Zobo sune, 1. Yana kunshe da sinadaren Calcium, Iron da fiber wanda suke kara garkuwa ga jikin dan Adam. Sannan akwai acetic acid da tartaric da Vitamin B wanda suke kara lafiya Koda da Zuciya. Sauran abubuwan da nake sawa kuma irin su citta, Kanumfari da cucumber suma duk suna da amfani sosai.#Zobocontest Yar Mama -
Zobo mai sanyi
Yanzu da zafi ya fara matsowa zobo yana da amfani a jikin mu saan kuma idan mai sanyi ne zaki jika makoshin da shi ina son zobo gaskia @Rahma Barde -
Zobo
#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Zobo
Cookout din da mukayi yau, Yan Bauchi sun ce suna son natural drinks shine nace to barin musu Zobo. #munzabimuyigirki Yar Mama -
-
-
-
Zobo
Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu. Chef Leemah 🍴 -
-
-
Zobo
Wato wannan zobon da kuke ganin nan nayi shi babu sugar. Muna wani challenge na 7days free sugar challenge. Gaskiya is not easy rayuwa ba sugar. Ina matukar son zaki wadda ya zamana a duk sanda naci abinci sai na samo abu mai zaki ko na sha ko sweet na kwata dashi Ina ganin wannan challenge din I was like shikenan an gama dani dan nasan bazan iya ba Allah da iko kuma sai gashi nayi yau muna day 4 sauran kwana uku ya rageMin na fara shan zaki . Wallahi I can’t wait💃💃😂 Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11364208
sharhai (3)