Rice and stew and coconut juice

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa tafasa ruwa kizuba shinkafanki su tafasu.

  2. 2

    Saiki wanke ki mayardashi wuta. Kisa ruwa daidai yanda zaidafashi da Dan gishiri

  3. 3

    Inya dahu ki sauke

  4. 4

    Saikiyi blanding kayan Miya kitafasa

  5. 5

    Inruwan ya tsotse kizuba mangyada kifara soyawa

  6. 6

    Inya soyu kizuba ruma daidai misali. kizuba Maggi da gishiri da sauran kayan kamshi

  7. 7

    Idan ruwan ya ragu kisauke. Miya yayi

  8. 8

    Coconut juice.zaki bare kwakwa kiwanke, kiyi blanding

  9. 9

    Saiki tace a civer na rariya, kizuba flavor da sugar kiyi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

Similar Recipes