Soyayyar kaza mai yàji yaji

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

#teamsokoto Nida iyali na munason kaza sosai kuma munaji dadin irin wannan hadin.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Jajjagen tattasai da tarugu
  3. Albasa mai lawashi
  4. Mai
  5. Tafarnuwada citta
  6. Kayan Qamshi da dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kazar tass kisa a tukunya kisa gishiri, maggi, albasa, tafarnuwa, citta, curry, dodoya, oregano da ruwa kadan ki barta ta dahu sai ki sauke.

  2. 2

    Ki dora mai a wuta ki soya kazar. Ki sa ami kadan a farantin suya kisa albasa da tafarnuwa sai kisa jajjagen ki ki soya idan ya dauko soyuwa kisa maggi da curry ki motse idan ya soyu ki zuba lawashi ki juya ki kashe wuta.

  3. 3

    Sai ki dauko kazar ki ki zuba acikin sauce in ki jujjuya ko ina ya shiga sai aci Dadi lhy....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes