Tiwon semonvita da miyar yakuwa da alaiyahu

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

#sahurrecipecontest matukar anfani da ajiki kuma ga dadi suhur yanada kyau mutum ya tashi yayi koda ruwa ne ko dabino ko abinci amma ni nafison naci tuwo lokacin sahur shi yasa nake tashi na dafa alokacin naci kuma nafison da zafin sa. #sahurrecipecontest

Tiwon semonvita da miyar yakuwa da alaiyahu

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest matukar anfani da ajiki kuma ga dadi suhur yanada kyau mutum ya tashi yayi koda ruwa ne ko dabino ko abinci amma ni nafison naci tuwo lokacin sahur shi yasa nake tashi na dafa alokacin naci kuma nafison da zafin sa. #sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yakuwa da alaiyahu
  2. Mangyada
  3. Kayan miya
  4. Albasa
  5. Nama ko kifi
  6. Kayan kanshi
  7. Kayan dandano
  8. Semonvita ko shinkafa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko abunda kike bukata

  2. 2

    Sai ki wanke tukunyar ki sai kisa man gyada

  3. 3

    Sai ki kawo albasa kisa aciki

  4. 4

    Sai ki kawo naman kisa aciki ki soya sama sama

  5. 5

    In ya soyu sai kisa kayan minyan aciki ki soya

  6. 6

    In yayi yasoyu

  7. 7

    Sannan sai ki kawo kayan kanshi ki da kayan dandano ki zuba aciki

  8. 8

    Saiki jujuya sannan sai ki kawo yakuwa ki da alaiyahu kisa aciki kijujuya

  9. 9

    Sannan sai ki yuwa ki barshi yayi kaman minti ashin

  10. 10

    In yayi sai ki sauke ki kwanshe

  11. 11

    Zaki iya ci da tiwon semonvita ko shinkafa aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes