Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan miya a markada. A zuba gishiri da Maggi da kanwa kadan a barshi ya dahu. Bayan sun dahu a zuba mai a soya ya soyu.
- 2
A zuba tafasashen nama a barshi ya yi minti 20 a rage wuta. A zuba curry a kara ruwa kadan a sauke.
- 3
A tukunya a zuba ruwa. Idan ya tafasa a zuba gishiri kadan a zuba macaroni. Idan ta dahu a zuba a kwando a kawo ruwan zafi a daurayeta starch din duka ya fita.
- 4
A zuba macaroni a zuba miya akai. Aci lafia 💞
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof macaroni
Jollof macaroni yana da dadi ga saukin aiki...#kadunastate#girkidayabishiyadaya wasila bashir -
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6570382
sharhai