Lemon kankana da tufa

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568

Lemon kankana da tufa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka kankana da tufa kisa a blender ki zuba madara da sugar kisa kankara sai ki ta markadawa har sai yai laushi sosai shikenan sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes