Dafadukan taliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Taliya 1 sachet
  2. Tattasai 7
  3. Tarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Cabbage
  6. Carrot 3
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Mai
  10. Curry
  11. Naman rago
  12. Kwai 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke namanki ki tafasa da albasa da maggi/gishiri

  2. 2

    Saiki gyara tattasai, Tarugu da albasa ki jajjagasu,

  3. 3

    Sannan ki aza tukunya ki zuba Mai ki soya Naman ki

  4. 4

    Sannan ki zuba ruwa ta yadda zai isheki dafa taliyarki

  5. 5

    Bayan kin kare suyan Naman sannan ki rage Mai sannan ki zuba jajjagenki ki Dan soyasu

  6. 6

    Da kuma yakakken carrots dinki

  7. 7

    Sannan kizuba cabbage ki rufe

  8. 8

    Sannan ki saka maggi, gishiri da curry saiki barshi ya tafasa sannan ki wanke kwanki ki sa aciki tareda taliya

  9. 9

    Zaki motsa taliyarki har sai kinga ta saki sannan ki bashi minti 5-7

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes