Miyan kuka

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Miyan da nafiso #0812

Miyan kuka

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Miyan da nafiso #0812

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya mai da albasa idan ya soyu

  2. 2

    Sai ki wanke nama ki zuba da Dan gishiri

  3. 3

    Ki bari ya soyu ba sosai ba

  4. 4

    Sai ki zuba ruwa,attarugu,citta,daddawa,dinadarin dandano

  5. 5

    Sai ki bari ya tafasa sosai idan daddawa ya nuna sai ki sauke daga kan wuta ki barbada yanda kike ganin zaiyi

  6. 6

    Sai ki mai da shi kan wuta ki motsa sosai bayan minti Biyar sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes