Soyayyar Taliya

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

#teamsokoto
Happy anniversary our dear Aunty Jamila, Allah ya qaro danqo so da qauna. We love u

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutane 8 yawan
  1. 1Taliya leda
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Tattasai da tarugu
  6. Gishiri da curry
  7. Kayan maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa ruwa a tukunya idan sun tafasa sai ki zuba Taliya da gishiri da mai kadan da curry ko kurkur. Ki fasa kwai kisa albasa da tarugu da maggi sai ki kade, ki aza again suyar kwai kisa mai kadan ki soya kwai Amma yamutsa shi zakiyi ki aje gefe.

  2. 2

    Idañ taliyar ta dahu sai ki tube ki sa ruwa ki dan wanketa kadan ki ajiye gefe, kisa mai kadan a tukunya ki sa albasa ídan tayi laushi sai ki zuba jajjagen tattasai da tarugu ki qara albasa kisa citta da tafarnuwa. Ki barshi sai sun soyu sai ki zuba kayan maggi ki motse.

  3. 3

    Ki dauko taliyarki ki zuba ki motse ko ina ya hade sai ki zuba soyayyen kwai ki motse. Ki rage wuta sosai ki rude na tsawon minti 1ko 2 sai ki sauke.

  4. 4
  5. 5

    Aci Dadi lahiya....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes