Pancake

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Da din yin breakfast

Pancake

Da din yin breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2 kofi
  2. Sugar 1/2 kofi
  3. 1/2 tblsBaking powder
  4. Gishiri kadan
  5. 1 tblsButter
  6. 1 tblsMadara
  7. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade flour ki sa butter ki Mirza ya hadu sosai

  2. 2

    Sai ki bude tsakiya ki zuba kwai kisa madara da sugar da baking powder ki sa ruwa a kai

  3. 3

    Sai ki damashi sosai kar yayi ruwa kar yayi kauri

  4. 4

    Sai ki soya idan akan non stick frying pan be ba sai kin da mai ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes