Kunun madara

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Yarana suna so

Tura

Kayan aiki

  1. Madara
  2. Manyan couscous
  3. Sugar
  4. Kanunfari
  5. Kinba
  6. Corn flour
  7. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki had a madara da ruwa ki dama

  2. 2

    Sai ki Dora akan wuta kisa citta,kanunfari,kimba da sugar

  3. 3

    Idan ya tafasa sai kisa couscous a ciki in ya nuna sai ki daure ko da flour ko da corn flour

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes