Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya kwata
  2. Sugar gwangwani 2
  3. Citta
  4. Kanunfari
  5. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nagyara aya na wanke ta sosai nasa mata kayan kashi irinsu citta d kanunfari nabada akakai minshi nika.

  2. 2

    Bayan anniko nasa abin tacewa na taceshi sosai, bayan nagama sai nasa sugar d kankara nasa flavor.

  3. 3

    Nankuma gashi bayan nagama sai shi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes