Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Tarugu
  3. Tattasae
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Spices
  9. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sa ruwa a tukunya ki daura a saman wuta ki zuba gishiri kadan

  2. 2

    Idan ruwan ya tafasa sae ki zuba taliyan ki

  3. 3

    Ki barshi kamar tsawon minti 15 ko 20 sae ki sauke ko kuma iya daedae dahuwa da kake ra'ayi sae ka tsane a kwando ka juye a cooler

  4. 4

    Sannan ka gyara kayan miyan ka tarugu,tattasae,albasa ki markada ki daura a tukunya ki daura saman wuta

  5. 5

    Sannan ki zuba su spices inki gishiri ki barshi ya tsotse ruwan jikin shi sannan ki zuba maggi star da man gyada domin ki soya,bayan kin soya yarda kike so sae ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes