Vanilla cup cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupof flour
  2. 250 gbutter
  3. Vanilla favour 1tspn
  4. 1 cupSugar
  5. Baking powder 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da sugar da flavour kiyi mixing nashi har sai ya hade jikinshi, kisa flour ki cigaba da mixing har sai yayi Smooth sanna daga karshe kisa baking powder naki,

  2. 2

    Ki dauko baking pan naki cup size, ki shafa musu butter kisa rabi rabi aciki ki kunna oven wuta kadan ki barshi ya gasu.

  3. 3

    Don ki gane ya gasu kina iya using toothpick ki cokala kiga, in yafito lapia babu damshin cake din ajiki to ya gasu

  4. 4

    In ya fito dashi kuma sai ki barshi ya karasa.

  5. 5

    Sai ki sauke ki jere a plate nasa wa nawa strawberry Yogouth akai nasa afridge yayi sanyi naci.dadi babu magana.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes