Kayan aiki

45mintuna
3 yawan abinchi
  1. Flour Kofi daya da rabi
  2. Sukari Rabin kofi
  3. 6Kwai
  4. Vanilla flavour
  5. Baking powder cokali daya babba
  6. Butter Rabin daya

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Dafarko nafara fa wisking din butter da sugar bayan sun murrzu sainasa kwai one by one harna gama zubasu sainasa flavour na murza saina juya sosai saina gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bushira bashir
bushira bashir @bushira1546
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin🤝🏼

Similar Recipes