Marble cake

Masu dafa abinci 12 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
10 yawan abinch
  1. For the chocolate
  2. 2 tbsCocoa powder
  3. 1/4Mai Kofi
  4. 1/2Sukari Kofi
  5. 1/2 tspFlavour
  6. 1Kwai
  7. 1 tspBaking powder
  8. Cupcake paper
  9. 1Flour Kofi
  10. Madara Rabin kofi
  11. For the vanilla
  12. Flour Kofi daya da rabi
  13. Sukari Rabin kofi
  14. 1/2Butter
  15. 2Kwai
  16. 1 tspBaking powder
  17. Madara Rabin kofi
  18. 1 tspVanilla flavour

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    For the chocolate, kizuba flour dinki a kwano kisa sukari,mai,baking powder da kwai ki kwabasu saikisa madara da kisa coffee 1/2 tsp ki zuba komai ki kwaba kisa a gefe

  2. 2

    Saikizo kizuba butter da sukari ki bugasu sosai harsai sunyi fari saikisa kwai ki kara bugawa,

  3. 3

    Saikisa flavour da flour da baking powder da madara ki buga sosai

  4. 4

    Saiki dauko cup cake paper dinki kisata a pan saiki sunga dibar batter dinki 1 tsp ki zuba vanilla batter sai chocolate batter harsai kin kusan cikawa saiki barshi

  5. 5

    Hakama zakiyiwa sauran har ya kare saikizo ki gasa

  6. 6

    Idan kinsa toothpick ya fito clean ba abunda ya makale to ya gasu saiki cire.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes